Shin kunsan sanadiyar mutuwar manyan matan kannywood 4 da suke fitowa a matsayin uwa | hausa top |

Share this & earn $10
GASKIYA24 Tv
Published at : 1 week ago
65804 views
K
K

An haifi Hajiya Binta Kofar Soro ko Hajiya Binta a taƙaice, kamar yanda abokan sana’arta a Kannywood ke yawan kiranta, an haifeta ran 24 ga wata Nuwamba a shekarar 1970 cikin garin Katsina ta rasu tana da shekaru 49 kenan a duniya. Ta yi karatunta na allo da boko duk a garin Katsina kamin ta yi aurenta na farko.

Fitattar jarumar tana yawan fitowa a matsayin uwa a fina finan Kannywood, matsayin da ya wuce gaban wasan kwaikwayo, har a zahiri yan wasan suna daukarta tamkar uwa garesu saboda rikon gaskiya, tausayi, shawarar da take basu kamar ita ta haifesu.

Hjy binta ta rasu ne Sanadiyar gajeruwar rashin lafiya Wanda a gidanta dake Birnin Kano Wanda Aka ce ciwon kafa ne. Anyi jana'izarta ne a garin Kano inda take gudanarda harkokinta na kasuwanci da sana’ar harkokin fina-finai, amman asalinta daga Jahar Katsina take, mahaifarta kuma inda tayi aurenta na farin kamin ajali yayi halinshi.

Kwanaki kaɗan kafin rasuwarta Margayiyar ta yi wani jawabi a kundinta na wata kafar sada zumunta inda ta nemi gafarar mabiyanta da abokan aikinta a Kannywood cewa “Ina neman gafararku. Allah ya gafarta muna gaba daya.”

Aisha dan kano

An haifi marigayiya A’isha a unguwar Gwamamja, yankin karamar Hukumar Dala, Jihar Kano, kimanin shekaru 40 da suka gabata. Ta yi karatunta na firamare har zuwa sakandare a Kano, inda daga nan ta yi aure har ta haifi ’yarta daya Mai suna Zainab Muhamad Auwal

Bayan aurenta ya mutu ne ta shiga harkar fim din Hausa.

Marigayiyar ta shiga harkar fim ne shekaru 19 da suka wuce, inda ta fara fitowa a fim mai suna Bilkisu. Sai dai wani fim da ya fito da ita, shi ne fim din Sima. Haka kuma fim din da ta fito cikinsa na karshe, shi ne fim din kyalkyal Banza, wanda a karshe ma ba ta iya karasa shi ba, sakamkon ciwon da ya yi mata tsanani.

Marigayiyar ta fito a fina-finai masu yawan gaske, haka kuma ta samu kyaututtukan yabo daban-dabn, domin ko a bara ta karbi kyautar MTN/Kannywood Award a matsayin jarumar da ta fi kowa kwarewa a iya shirya mugunta a fim.

Zainab bayan rasuwar mahaifiyarta ta Ta bayyana cewa duk da cewa rasuwar mahaifiyarta ta doke ta kwarai da gaske, amma ta ji dadin yadda karshen mahaifiyarta tata ya kasance. “Alhamdu lilllahi, mama ta cika da imani domin kalmarta ta karshe ita ce kalmar shahada. A duk lokacin da ciwon kafarta ya motsa, babu abin da za ki ji tana yi sai salati. Wallahi da ta rasu fuskarta a sake kamar tana murmushi. Duk da ina jin ciwon rasuwarta amma idan na tuna hakan nakan ji sanyi a zuciyata.” Inji ta.

jarumar ta rasu ne a gidanta da ke unguwar dorayi a yankin karamar Hukumar Gwale, a Jihar Kano; sakamakon fama da ta yi da ciwon kafa na wasu kwanaki da akace yakai wata guda, dama Ance jaruman tana fama da ciwon daji hakan yasa ciwon kafan nata yayi tsanani, inda a karshe ta ce ga garinku nan.

Marigayiyar ta rasu ta bar mahaifiyarta da ke zaune a garin Sakkwato da kuma ’yarta budurwa wacce kwanaki goma suka rage a aurar da ita.Hauwa Ali Dodo

 Hauwa Ali Dodo ta kasance daya daga cikin fitattun jarumai a Kannywood a wancan lokacin.  Ta yi rawar gani sosai a fina-finan Kannywood.

Ta fito a fina-finan Hausa da yawa kamar Sangaya, gadar zare, da sauran su.

Hauwa Ali Dodo, jarumar ta rasu ne, a ranar 1 ga Janairu 2010 a sanadiyar hatsarin mota ta rasu tana da shekaru 35 da haifuwa

Hauwa Ali ta yi hatsarin mota ne a hanyarta ta zuwa jahar filato domin halartar wani bikin Kannywood a jihar.  Yanzu shekaru goma kenan da Hauwa Ali ta bar duniya.  

Hauwa maina

Hauwa Maina na daga matan fina-finan Hausa da suka jima ana damawa da su a Kannywood.

Ta yi karatun zamani har zuwa matakin jami'a inda ta samu shaidar Babbar Diploma ta Kasa HND.

Kuma gabanin rasuwarta ta koma karatun digiri a Jami'ar Ahmadu Bello ta Zaria, bangaren jagoranci da bada shawara.

Hauwa Ta taba yin aure, kuma tana da 'ya'ya biyu, Maryam Bukar, da kuma Abdurrahman Bukar.

Duk da yake an haife ta a Kaduna, amma 'yar asalin karamar hukumar Biu ce a jihar Borno, kuma 'yar kabilar Pabur (Babur) ce.

Tana alfahari da kasancewarta 'yar kabilar ta Pabur, duk kuwa da gorin da wasu suke yi mata cewa ba Bahaushiya ba ce.

Ta fito a fina-finai da yawa na tarihi da kuma na zamani.

Wasu daga fitattun fina-finanta sun hada da fim din tarihin Sarauniya Amina ta Zazzau, da "Bayajidda" inda ta fito a matsayin Sarauniya Daurama, da "Baban Mulika" inda ta taka muhimmiyar rawa.

Tana daga cikin mata da suke gudanar da shirya fina-finan Hausa, da daukar nauyi, da bada umarni.

Kafin rasuwarta ta kwanta a asibitin kasa da ke Abuja, kafin daga baya aka mayar da ita Asibitin Nasarawa da ke Kano inda ta rasu acan

BBC sun ruwaito cewa jarumar ta shafe kimanin wata uku tana jinya kafin rasuwarta.

ta rasu ne a safiyar Alhamsi kuma aka yi jana'izarta a mahaifarta jihar Kaduna, inda kuma a nan ne ta zauna gabanin rasuwarta.

Tauraruwar ta fina-finan Hausa ta rasu tana da shekara hamsin a duniya.

Kawo yanzu babu cikakkun bayanai kan irin rashin lafiyar da ta yi, sai dai makusantanta sun ce tana yawan fama
Jerin jaruman kannywood 12 da suka auri juna a masana'antar | Adam a zango | arewa24 | Hausa 2020

Jerin jaruman kannywood 12 da suka auri juna a masana'antar | Adam a zango | arewa24 | Hausa 2020

Jarumai mata da suka rasu suna da karancin shekaru, da kuma dalilin mutuwarsu | KANNYWOOD | fadila |

Jarumai mata da suka rasu suna da karancin shekaru, da kuma dalilin mutuwarsu | KANNYWOOD | fadila |

Jerin jarumai mata 10 mafiya kyau a kannywood | rahama sadau | nafisa Abdullahi | Hadiza gabon |

Jerin jarumai mata 10 mafiya kyau a kannywood | rahama sadau | nafisa Abdullahi | Hadiza gabon |

Shin kunsan sanadiyar mutuwar jarumai mata da suke da kananun shekaru a kannywood | Adam a zango |

Shin kunsan sanadiyar mutuwar jarumai mata da suke da kananun shekaru a kannywood | Adam a zango |

Hamisu Breaker Ya Bayyana Sunan Matar Dazai Aura A Hirar Da'akayi Dashi Jiya

Hamisu Breaker Ya Bayyana Sunan Matar Dazai Aura A Hirar Da'akayi Dashi Jiya

(Tonan Asiri)~Ashe Dama Cutar Datake Damun Zainab Indomie Kenan!

(Tonan Asiri)~Ashe Dama Cutar Datake Damun Zainab Indomie Kenan!

GOYON KAKA 1&2 LATEST HAUSA FILM

GOYON KAKA 1&2 LATEST HAUSA FILM

Jarumar da tayi wakar 'Kin zamo takwara Ummi' tayi saurin girman da ya bawa mutane al'ajabi

Jarumar da tayi wakar 'Kin zamo takwara Ummi' tayi saurin girman da ya bawa mutane al'ajabi

Muhimman abubuwa 10 gameda AHMED S NUHU a tarihin rayuwarsa | kannywood | Ali nuhu | izzar so |.

Muhimman abubuwa 10 gameda AHMED S NUHU a tarihin rayuwarsa | kannywood | Ali nuhu | izzar so |.

Shin kunsan gidaje 10 mafiya kyau da tsada a Nigeria, da kuma darajar gidajen | gaskiya24 | Dangote

Shin kunsan gidaje 10 mafiya kyau da tsada a Nigeria, da kuma darajar gidajen | gaskiya24 | Dangote

shin kunsan jerin jarumai10 mafiya arziki a kannywood a 2020? ADAM A ZANGO | ALI NUHU | HADIZA GABON

shin kunsan jerin jarumai10 mafiya arziki a kannywood a 2020? ADAM A ZANGO | ALI NUHU | HADIZA GABON

Jerin jarumai mata 10 da suka fi kwarewa wajen fitowa a matsayin uwa | HAJARA USMAN | KANNYWOOD 2020

Jerin jarumai mata 10 da suka fi kwarewa wajen fitowa a matsayin uwa | HAJARA USMAN | KANNYWOOD 2020

Tashin Hankali Yanzunnan Hamisu Breaker Yajawa Kansa Matsala Yakaikansa Wajen Yansanda | Kannywood

Tashin Hankali Yanzunnan Hamisu Breaker Yajawa Kansa Matsala Yakaikansa Wajen Yansanda | Kannywood

Shin kun tuno da jarumai mata na kannywood 20 da kuka manta da su,  bayan sudewarsu? | Kannywood |

Shin kun tuno da jarumai mata na kannywood 20 da kuka manta da su, bayan sudewarsu? | Kannywood |

Jaruman kannywood 20 da suka rasu da kuma shekarar da kowa daga cikinsu ya rasu, | dan Ibro | kulu

Jaruman kannywood 20 da suka rasu da kuma shekarar da kowa daga cikinsu ya rasu, | dan Ibro | kulu

SABABBIN  LABARAN KANNYWOOD | RIKICI !! ADAM A. ZANGO YA KARA RANTSUWA DA ALQUR'ANI !!

SABABBIN LABARAN KANNYWOOD | RIKICI !! ADAM A. ZANGO YA KARA RANTSUWA DA ALQUR'ANI !!

manyan cututtuka dasuke kawo RAUNIN MAZAKUTA tare da magani a saukake

manyan cututtuka dasuke kawo RAUNIN MAZAKUTA tare da magani a saukake

innalillahi Kalli Abinda Sukayiwa Mai Sana'a Wajen Tallen Maganin Karya

innalillahi Kalli Abinda Sukayiwa Mai Sana'a Wajen Tallen Maganin Karya

Sirrin boye ya bayyana Soyayyar jaruma Rahama Sadau da jarumin india Rhitik Roshan Kalli videon kaga

Sirrin boye ya bayyana Soyayyar jaruma Rahama Sadau da jarumin india Rhitik Roshan Kalli videon kaga

Matasan kannywood 10 da suka maye gurbin tsoffin jarumai, da Kuma iya acting | umar m sharif | hausa

Matasan kannywood 10 da suka maye gurbin tsoffin jarumai, da Kuma iya acting | umar m sharif | hausa

shin kunsan jaruman kannywood da suka kasance Yan uwan juna | Adam a zango |ali nuhu | umar m sharif

shin kunsan jaruman kannywood da suka kasance Yan uwan juna | Adam a zango |ali nuhu | umar m sharif

KU KAWAR DA SANYIN MARA DAGA JIKIN KU,

KU KAWAR DA SANYIN MARA DAGA JIKIN KU,

Tofa!! Gaskiyar Magana Akan Haihuwar Jaruma Bilkisu Shema | Labaran Kannywood

Tofa!! Gaskiyar Magana Akan Haihuwar Jaruma Bilkisu Shema | Labaran Kannywood

KARSHEN RUMAISA Part 1&2 Sabon Shirin Hausa Latest Hausa film with English subtitles fullHD 2020

KARSHEN RUMAISA Part 1&2 Sabon Shirin Hausa Latest Hausa film with English subtitles fullHD 2020

Labaran Kannywood 2020 | Adam a Zango, Sadiya Haruna, Rahama Sadau,Ali Nuhu da Sauransu

Labaran Kannywood 2020 | Adam a Zango, Sadiya Haruna, Rahama Sadau,Ali Nuhu da Sauransu

WANI ABIN AL'AJABI YA FARU A KABARIN KARUMA FADILA

WANI ABIN AL'AJABI YA FARU A KABARIN KARUMA FADILA

MAZA A HANYAR SAMBISA Latest Hausa Song 2020 || Zainab Sambisa, Yamu baba Angon Sambisa, Flash

MAZA A HANYAR SAMBISA Latest Hausa Song 2020 || Zainab Sambisa, Yamu baba Angon Sambisa, Flash

Yanzu.yanzu.safara'u.ta tona asirin matan Kannywood bayan arewa24 sunkoreta.

Yanzu.yanzu.safara'u.ta tona asirin matan Kannywood bayan arewa24 sunkoreta.

Malam Ali na kwana casa'in ya saki amaryar sa da ya aura wata hudu da Suka wuce

Malam Ali na kwana casa'in ya saki amaryar sa da ya aura wata hudu da Suka wuce

A karon farko da Naziru Sarkin waka yayi magana kan batun kyautar motar da aka yi masa

A karon farko da Naziru Sarkin waka yayi magana kan batun kyautar motar da aka yi masa

Auren Jarumar Kannywood Maryam Maleeka ya mutu bayan shekaru 8 da aure

Auren Jarumar Kannywood Maryam Maleeka ya mutu bayan shekaru 8 da aure

Jarumai mata na kannywood 10 da baku san suna da 'ya'ya ba | Hadiza gabon |Maryam Yahaya | rahama

Jarumai mata na kannywood 10 da baku san suna da 'ya'ya ba | Hadiza gabon |Maryam Yahaya | rahama

Sabon Bidiyo: Dawani Jarumi Kikafiso A Hadaki A Film? Momee gombe.

Sabon Bidiyo: Dawani Jarumi Kikafiso A Hadaki A Film? Momee gombe.

Kun san alakar Nafisa Abdullahi da Ali Nuhu da Adam A Zango.

Kun san alakar Nafisa Abdullahi da Ali Nuhu da Adam A Zango.

yanzu yanzu Adam zango ya mayarda Martani ga Maryam Ab yola tsohuwar matarsa akan tayashi murnanar..

yanzu yanzu Adam zango ya mayarda Martani ga Maryam Ab yola tsohuwar matarsa akan tayashi murnanar..

Adadin jaruman kannywood da suka rigamu gidan gaskiya,Allah ya jijansu da Rahma yasa aljannah makoma

Adadin jaruman kannywood da suka rigamu gidan gaskiya,Allah ya jijansu da Rahma yasa aljannah makoma

SAI KA SAKENI (Official video) ft Yamu Baba, Zainab Sambisa and Maryam.

SAI KA SAKENI (Official video) ft Yamu Baba, Zainab Sambisa and Maryam.

Rawar Jamila nagudu a gurin galar sallah

Rawar Jamila nagudu a gurin galar sallah

Kyawawan Hotunan Jarumi Ibrahim Mai Shunku da babbar 'yar sa Amal

Kyawawan Hotunan Jarumi Ibrahim Mai Shunku da babbar 'yar sa Amal

Jaruman kannywood da suka mallaki motoci a kwanakinnan

Jaruman kannywood da suka mallaki motoci a kwanakinnan

Ranar Mahaifiya ta duniya jaruman kannywood da iyayen su mata

Ranar Mahaifiya ta duniya jaruman kannywood da iyayen su mata

Yadda Adam A Zango ya bada umarnin wakar film din Alfahari na tare da Fati shu'uma

Yadda Adam A Zango ya bada umarnin wakar film din Alfahari na tare da Fati shu'uma

Shin kunsan, matan kannywood 10 mafiya kyau ? Da kuma ta 1 ? | Hadiza gabon | maryam yahaya | sadau.

Shin kunsan, matan kannywood 10 mafiya kyau ? Da kuma ta 1 ? | Hadiza gabon | maryam yahaya | sadau.

Shagali da  Rawar Hadiza Gabon Tareda Yarta Ranar Murnar Zagayowar Ranar Haiwuwar Yar

Shagali da Rawar Hadiza Gabon Tareda Yarta Ranar Murnar Zagayowar Ranar Haiwuwar Yar

Barka da Sallah daga gidan Sarki Ali Nuhu tare da matar sa da 'ya'yan sa | Tsakar Gida

Barka da Sallah daga gidan Sarki Ali Nuhu tare da matar sa da 'ya'yan sa | Tsakar Gida

Yadda Nafisat Abdullahi Tasaki Photunan Dasuka Fidda Tsiraichinta #Gidan Badamasi #3sp Tv #Labari Na

Yadda Nafisat Abdullahi Tasaki Photunan Dasuka Fidda Tsiraichinta #Gidan Badamasi #3sp Tv #Labari Na

IBRO BODYGUARD Hausa Comedy Episode 2 Arewa Comedians

IBRO BODYGUARD Hausa Comedy Episode 2 Arewa Comedians

Hoton Mustapha Nabraska tare da iyalansa ya janno wa matan kannywood wata magana daban

Hoton Mustapha Nabraska tare da iyalansa ya janno wa matan kannywood wata magana daban

SALLAMAR SO

SALLAMAR SO

Jawabi daga bakin Ladi Mutukaraba kan yada hotonta da akayi da sunan neman taimako

Jawabi daga bakin Ladi Mutukaraba kan yada hotonta da akayi da sunan neman taimako